Connect with us

News

Ambaliya ta kashe aƙalla mutum takwas a Nijar

Published

on

DAGA MUJAHID DANLAMI GARBA 

 

 

 

Hukumomi a Nijar sun ce aƙalla mutum takwas sun rasa rayukansu sakamakon ambaliya da kuma ruwan sama da aka tafka a yankin kudanci da yammacin ƙasar.

Abubuwan da ya kamata gwamnatin Kano tayi la’akari da su kafin hana yawon adaidaita sahu bayan karfe 10.

Advertisement

Sun ce kimanin gidaje 1,300 ambaliyar ta rusa kuma mutum dubu 16 suka samu rauni.

 

Gwamnatin ƙasar ta buƙaci mutanen yankin da matsalar ta shafa su ƙaurace wa gidajensu.

 

Ko a watan satumban bara an samu irin wannan ambaliyar da ta yi sanadin mutuwar mutum sittin da kuma raba dubbai da muhallansu.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending