Wasu ƴan ta’adda ɗauke da miyagun makamai sun kai mummunan hari a wata makarantar ’yan mata da ke Jihar Kebbi da daren jiya, lamarin da ya...
Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Legas (LASTMA) ta tabbatar da mutuwar wata mace ɗaya, sannan wasu mutane shida sun ji rauni a wani...
Kimanin mutane sama da 100 sun halaka, sakamakon zaftarewar kasa a wajen hakar ma’adanan karkashin kasa ba bisa ka’ida ba a Jamhuriyar Dimukuradiyyar kwango, kamar yadda...
Wani matashi ɗan asalin Najeriya, Chukwuebuka Eweni, mai shekaru 27, ya shiga hannun jami’an tsaro a birnin New Orleans na ƙasar Amurka, bisa zargin kashe mahaifinsa...
Wasu rahotanni daga Najeriya sun ce sojan da ya yi cacar baka da ministan Abuja, Laftanar Ahmed Yerima ya tsallake rijiya da baya yammacin yau, lokacin...
Prominent civil society organizations (CSOs) in Nigeria, including youth and women groups, have celebrated international businessman Dr. Sami Charles on the occasion of his birthday. But...
Wasu manyan kungiyoyin farar hula a Najeriya, ciki har da ƙungiyoyin matasa maza da mata, sun taya ɗan kasuwa mai tasiri a duniya, Dr. Sami Charles,...
Jami’an Hukumar (DSS) sun kama wani mutum mai suna Musa Abubakar, wanda ake zargi da kasancewa babban dillalin makamai da ke bai wa kungiyoyin da ke...
Masu bincike a Faransa sun gargadi cewa cin abinci da dare bayan karfe 9 na dare na iya ƙara haɗarin kamuwa da cututtukan zuciya da na...
Babbar Kotun Jihar Lagos da ke Ikeja ta bayar da umarnin dakatar da Gwamnatin Lagos da hukumominta daga ci gaba da rusau din gidaje a wasu...
Wani jami’in Vigilante a unguwar Tsamiya da ke Brigade, cikin karamar hukumar Nasarawa a Kano, Idris Salisu, ya rasu bayan da wani matashi da ake zargi,...
Jam’iyyar PDP ta kori Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike; tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose; da tsohon Sakataren Jam’iyyar, Sanata Samuel Anyanwu. An kori...
Rundunar Sojin Sama ta Nijeriya (NAF) ta bayyana cewa tawagar jiragen yakin Operation FANSAR YAMMA ta yi nasarar lalata wata babbar mafakar ƴan ta’adda a ƙaramar...
Rundunar ƴan sanda a jihar Yobe ta tabbatar da faruwar wani lamari da ya tayar da hankula, inda wasu da ba a san ko su wanene...
Akalla jami’an sa-kai 16 ne suka rasa rayukansu, yayin da ’yan bindiga suka yi garkuwa da mutum 42 a hare-haren da suka faru a ƙauyuka daban-daban...
Haɗakar JOHESU da ke ƙunshe da ƙungiyoyin ma’aikatan ɓangaren lafiya ta sanar da tsunduma yajin aikin sai baba ta gani a yau Asabar 15 ga watan...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta ce ta sake kama Abdulazeez Obadaki, wani babban memba na ƙungiyar Ansaru da ya tsere daga gidan gyaran hali...
Rundunar Tsaron Civil Defence ta Najeriya (NSCDC) ta shiyyar 12 ta karrama wani ma’aikacinta na wucin gadi, Nura Abdullahi, bayan ya mayar da kimanin Naira miliyan...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusif, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kammala shirye-shiryen gabatar da kasafin kuɗin jihar na 2026, wanda zai kai naira tiriliyan...
Ministan Lafiya da Walwalar Jama’a, Muhammad Pate, ya ce Najeriya na fuskantar gagarumar matsala ta mace-macen yara ƙanana, inda kusan yara 850,000 ke mutuwa a duk...