Sabon rahoto daga Ma’aikatar Lafiya ta Tarayya ya nuna cewa mutane miliyan 24.47 ne suka kamu da zazzabin cizon sauro a Najeriya tsakanin watan Janairu zuwa...
Rundunar ’yan sanda a Jihar Neja na neman wani mutum mai suna Shalbal Yusuf daga kauyen Matadangwoni, bayan zargin kashe wani matashi mai suna Lusha Alhaji...
Usama Abdullahi, matashi mai shekaru 24, wanda aka yanke masa hukuncin shekaru biyu a gidan gyaran hali na Shelleng saboda satar kaya, ya bayyana takaicinsa kan...
Gwamnatin Jihar Yobe ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun firamare da sakandare na kwana a fadin jihar, saboda kara tabarbarewar tsaro a wasu sassan Najeriya....
Rundunar ’yan sandan jihar Edo ta kama wata mai amfani da TikTok, Osarobo Omoyemen — wadda aka fi sani da Madam Oil Rice — kan zargin...
Kwana guda bayan umarnin rufe manyan makarantun sakandare da gwamnatin tarayya ta yi, ta ƙaryata wani rahoto da ke yawo cewa za a rufe duk makarantu...
Adnan Mukhtar The Arewa Consultative Forum (ACF) is an umbrella body of the Northern elite, established with the aim of protecting the interests and integrity of...
DAGA ADNAN MUKHTAR Arewa Consultative Forum (ACF) na daga cikin manyan kungiyoyin dattawan Arewa da aka dorawa alhakin kare muradun yankin da kuma kare martabarsa cikin...
Wata gobara ta tashi a sansanin ’yan gudun hijira na Mafa da ke Jihar Borno, inda ta lalata matsugunan wucin gadi guda 40 tare da kayan...
A yayin da ake ci gaba da jimamin sace dalibai mata 25 a Jihar Kebbi a makon da ya gabata, an sake samun wani hari a...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Nijeriya (NDLEA) Reshen Jihar Kano ta ce ta kama mutane 230 da ake zargi tare da ƙwato...
Gwamnatin Tarayya ta umarci a gaggauta rufe makarantu 41 na Federal Unity Colleges a fadin kasar saboda karuwar matsalolin tsaro. A cikin wata takarda da Ma’aikatar...
Aƙalla matasa 16 ne daga cikin waɗanda suka kammala karatu a jami’ar ilimi ta Adeyemi (AFUED), dake jihar Ondo suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin...
Gwamnatin Tarayya ta ce matsalar rashin bandaki a Najeriya na kara ta’azzara, inda sama da miliyan 45 na ’yan kasa ke ci gaba da yin bahaya...
Gwamnatin Jihar Kwara ta umurci rufe dukkan makarantu a kananan hukumomi huɗu saboda karuwar hare-haren ƴan ta’adda a kwanakin baya-bayan nan. A Bokungi, karamar hukumar Edu,...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya umarci Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, da ya koma Jihar Kebbi da aiki sakamakon sace ɗalibai ’yan mata 25 da wasu...
Kungiyar Iyayen Ɗaliban Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN), ƙarƙashin jagorancin shugabanta, Alhaji Mustapha Balarabe, ta nesanta kanta daga koke da aka kai wa...
The Chairman of the MAAUN Parents Association, Alhaji Mustapha Balarabe, has condemned media reports alleging that the university imposed an exorbitant convocation fee on students. In...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatin sa ta kammala sama da kashi 80 cikin 100 na alkawuran da ta dauka a...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da tura sababbin ma’aikatan tsaro na makarantu 1,600 zuwa makarantun sakandare a fadin jihar, a wani bangare na...