Ministan Tsaron Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya yi murabus daga mukaminsa nan take, yana mai bayyana dalilan lafiya a matsayin abin da ya tilasta masa...
’Yan sanda sun gano tare da miƙa wa wata mata zinarenta da kuɗinwu ta kai Naira miliyan 23 da suna ɓace a lokacin wani harin Boko...
An kama wasu mutum huɗu da ake zargin ’yan bindiga ne ɗauke da makamai da ake zaton bindigogi ne a tashar mota ta Ƙofar Ruwa da...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta sake jaddada haramcin daukar fasinja a kan dukkan babura, tare da takaita ayyukan babura masu hawa uku adaidita Sahu...
Akalla mutane 25 ne ‘yan bindiga suka sace, yayin da wasu biyu suka jikkata, sakamakon sabon harin da aka kai a Unguwar Tsamiya ta Faruruwa da...
Gwamnatin Jihar Kano ta sake tunatar da jama’a cewa duk mai aikin ɗaukar fasinja da babur (Achaba) a wasu yankuna na birnin zai fuskanci hukuncin daurin...
Hukumomin Indiya sun kama wata yar Najeriya da ake zargi da sayar da miyagun ƙwayoyi da kudinsu ya kai kusan N812m, ga mutane 1,975 a jihar...
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta gudanar da jerin hare-hare a jihohin Katsina da Borno, lamarin da ya yi sanadin tarwatsa sansanonin ƴan ta’adda da...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce za ta hukunta duk wani mutum da aka kama yana gudanar da sana’ar achaba a cikin birnin Kano da kewaye, duk...
DAGA ABBA ANWAR Ina ga ba zan yi shakkar gwamutsa zance ba, idan na ce Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa na Kasa, Sanata Barau I Jibrin, mutum...
Wasu ’yan bindiga sun kai farmaki a kauyen Chacho da ke ƙaramar hukumar Wurno a jihar Sokoto, inda suka yi garkuwa da amarya,kwaayenta da wasu daga...
Rundunar Sojin Najeriya karkashin Operation MESA ta ce ta ceto mutane 7 da aka sace a kauyen Yankamaye Cikin Gari da ke karamar hukumar Tsanyawa a...
Mutane hudu sun rasu, yayin da wasu akalla goma suka ji rauni a wani harin bindiga da aka kai yayin shagalin tunawa da ranar haihuwa a...
Masu gabatar da kara a ƙasar Holland na neman kotu ta yanke wa wani uba dan asalin Siriya, Khaled Al N., hukuncin ɗaurin shekaru 25, bisa...
Rahotanni daga Jihar Kano na nuni da cewa wasu ’yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki kauyen Yankamaye da ke cikin Karamar Hukumar Tsanyawa, inda...
Hukumar kulawa da al’amarin kudi ta Afirka ta yamma ita ce ke da alhakin ba da takardun kudi a Nijeriya daga shekarar 1912 zuwa 1959, kafin...
Dakarun Operation Hadin Kai (OPHK) sun ceto yan mata 12 da mayakan ISWAP suka sace a Gundumar Mussa, Karamar Hukumar Askira/Uba a Jihar Borno, a cewar...
Jami’an tsaro a jihar Kogi sun kubutar da fasinjoji 21 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su, bayan harin da aka kai kan motoci da...
Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta ƙasa (NARD) ta dakatar da yajin aikin ta na ƙasa baki ɗaya bayan shafe kwanaki 29 a yajin aikin. Dakatarwar...
An shiga alhini a Hong Kong a wannan Asabar, a yayin da cincirindon jama’a suka fito don nuna girmamawa tare da ajiye furanni ga mutane 128...