China ta aiwatar da hukuncin kisa kan wani tsohon jami’in ɗaya daga cikin manyan kamfanonin kula da kadarori na ƙasar, in ji kafofin yada labarai na...
Fitaccen marubucin nan kuma mai lambar yabo ta Nobel, Farfa Wole Soyinka, ya soki matakin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na tura dakarun Sojojin Sama zuwa...
Gwamnatin jihar Ogun ta ce daga yanzu za ta fara hukunta duk wanda aka samu da laifin zubar da shara a wuraren da ba a amince...
Akalla mata bakwai suka rasa rayukansu, yayin da wasu goma sha ɗaya suka samu raunuka a lokacin wata zanga-zanga da aka gudanar a jiya a ƙaramar...
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya sanar da sauya sheƙa zuwa jam’iyyar Accord, kwanaki kaɗan bayan ya fice daga jam’iyyar PDP. Adeleke ya bayyana komawarsa Accord...
DAGA ABBA ANWAR Da farkon farawa dai, nuna karkata ga bukatar wani ta siyasa, a ciki ko a wajen jam’iyyar siyasa, ko ma wacce ce, ina...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN An yi kira ga Gwamnatin Jihar Kano da ta ƙara dagewa wajen samar da kujeru da sauran kayan koyo da koyarwa a...
Jagoran jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya nuna matuƙar damuwa kan yadda matsalar tsaro ke ta ’kara munana a Najeriya, yana mai gargaɗin cewa matsalolin tsaro...
Kungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) reshen Jihar Kano ta gudanar da taron horaswa na yini guda domin ƙara ƙwarewar mambobinta kan batutuwan tsaro da bin...
Yayin da Najeriya ke cigaba da ƙoƙarin haɓaka aikin tace man fetur a cikin gida, bayanan da hukumar kula da harkokin sarrafawa, sayarwa da rarraba man...
An sake samun tashin hankali tsakanin manoma da makiyaya a jihar Jigawa, inda rikicin ya kai ga banka wa gidaje da injinan nika wuta, tare da...
Shugaba Bola Ahmad Tinubu, ya jinjinawa rundunar sojin ƙasar bisa gaggawar da ta yi wajen amsa kiran gwamnatin Jamhuriyar Binin domin taimakawa wajen kare tsarin mulkinsu...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa an kubutar da wasu dalibai 100 daga cikin ɗaliban da ’yan bindiga suka sace a makarantar St. Mary’s Private Catholic Primary...
Daga Imam Murtadha Gusau Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu alaikum ‘Yan uwana ‘yan arewa! Na dade ina fada cewa, wallahi, halin...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gargadi ‘Yan Najeriya da su guji siyasantar da batun tsaro, yana mai jaddada cewa barazanar ‘Yan bindiga ba ta...
Wasu sojoji sun yi ikrarin kwace mulki a jamhuriyar Benin a yau lahadi, wadda hakan ya zama wani batu dake barazana ga dimokaraɗiya a ɗaukacin yankin....
A ci gaba da bikin ranar masu bukata ta musamman ta duniya, kungiyar In’Gausa, wacce ke kula da masu bukata ta musamman tare da koya musu...
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da dakatar da ritayar wasu manyan hafsoshinta, bayan matakin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dauka na ayyana dokar ta-baci kan...
Sojoji a kasar Jamhuriyar Benin sun kifar da gwamnati a wani juyin mulki da suka sanar a ranar Lahadi. Sojojin sun bayyana ne a gidan talabijin...
An sassauta dokar hana zirga-zirga da aka kafa a garin Karim Lamido da sauran kauyuka fiye da goma a jihar Taraba, da ke arewa maso gabashin...