Babban Kwanturola-Janar na Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), Adewale Adeniyi, ya bayyana cewa hukumar ta kammala dukkan shirye-shiryen fara gwajin ta’ammali da miyagun ƙwayoyi ga sabbin...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin ƙarin tsauraran matakan tsaro a manyan yankunan dazuka na jihohin Kwara, Niger da Kebbi sakamakon ƙarin tashin...
Rundunar ’yan sandan jihar Neja ta ce wani mutum da ake zargin ɗan fashi da makami ne, mai Suna Aliyu Salihu, ya mutu bayan harbin da...
An sake samun sabon labari mai dadi daga Jihar Kebbi, inda rahotanni suka tabbatar da cewa dalibai mata 24 da aka sace daga Government Girls Secondary...
Wasu ’yan bindiga sun kai hari a garin ’Yan Cibi da ke Karamar Hukumar Tsanyawa ta jihar Kano, inda ake zargin sun sace mata 10 a...
Wata kotu a Jihar Adamawa ta yanke wa Iliya Abdullahi, wani magidanci daga Karamar Hukumar Shelleng, hukuncin daurin shekara guda a gidan yari saboda satar mudu...
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya bayar da umarnin a rufe dukkan makarantu na jihar daga yanzu zuwa ranar Juma’a, 28 ga Nuwamba, sakamakon ƙaruwar...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta samu nasarar kama wani da ake zargi babban jagoran masu garkuwa da mutane a kudancin Jihar Taraba. A cewar rundunar,...
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Kwamred Shehu Sani, ya ce umarnin Shugaba Tinubu na janye ’yan sanda daga gadin manyan mutane zai iya zama magana kawai...
Gwamnatin Birtaniya (UK) ta yi watsi da bukatar gwamnatin tarayya na dawo da tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu Nijeriya domin ya kammala tsawon shekarun...
Kungiyar One Kano Agenda ta yaba wa Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, bisa gabatar da kasafin kudin jihar na shekarar 2026 mai darajar Naira...
Shugaban Najeriya ya bayar da umarnin a dauki yannanda 30,000 bayan sace-sacen mutanen da aka yi a kwanakin baya bayannan. Ofishin Shugaban kasar Bola Tinubu, ya...
Wata sabuwar amarya a Jihar Katsina, Zainab Muhammad, ta kashe mijinta, Abubakar Abdurrahman, bayan kwana uku da ɗaura auren su a garin Jibia. Rahotanni sun nuna...
An tabbatar da cewa ’yan Boko Haram/ISWAP sun yi garkuwa da mata manoma 13 a yankin Askira-Uba, jihar Borno. Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar, Hon. Abdullahi...
Gwamnatin Jihar Bauchi ta bada umarnin rufe dukkan makarantun firamare, sakandare da manyan makarantu a fadin jihar nan take, sakamakon karuwar matsalolin tsaro. Wannan na kunshe...
Ana zargin wani jami’in tsaron gidan gyaran hali da ke Potiskum a Jihar Yobe da aikata lalata da wata fursuna, lamarin da ya janyo ta samu...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya bai wa ’yan sanda umarnin daina tsaron manyan mutane a faɗin Najeriya. Mai magana da yawun shugaban ƙasa, Bayo Onanuga ne,...
Jimillar dalibai hamsin daga Makarantar ST. Mary’s Private Catholic Primary and Secondary School da ke Papiri a Jihar Neja, waɗanda ’yan bindiga suka yi garkuwa da...
Rundunar sojin Najeriya ta cafke wani da ake zargin mai garkuwa da mutane, Umar Musa Geyi, a karamar hukumar Wukari yayin da yake tattaunawa kan kudin...
Rundunar sojin Najeriya ta nuna damuwarta kan yadda wasu al’ummomi a Jihar Filato ke ɗaukar matakan kare kai, tana mai cewa hakan na ƙara jawo sabbin...