News
Jirgin Yakin Amurka Sunfurin US Air Force C 130 Ya Sauka A Abuja
Rahotanni daga Najeriya na cewa jirgin yakin Amurka sumfurin US Air Force C 130 ya sauka a Abuja a daren jiya Litinin.
Shaidu gani da ido sun ce jirgin yakin na jigilar makamai da sojoji ya sauke da kimanin karfe 11 na dare kafin daga bisani ya sake tashi.
Akalla Yara 469 Ne Suka Mutu Sakamakon Fama Da Rashin Abinci Mai Gina Jiki A Kano — Rahoto
Wannan na zuwa kwanaki kalilan bayan da Amurka ta kai wa ‘yan ta’adda hari a wasu yankunan Najeriya kuma a daidai lokacin da Shugaba Trump kama takwaransa na Venezuela Nicolas Maduro.
Advertisements
