Wani hatsarin mota da ya faru a Jihar Jigawa ya yi sanadin mutuwar mutum bakwai, ciki har da direban motar, sannan ya jikkata wasu 11. Kakakin...
An kubutar da mutane 46 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Bakori ta Jihar Katsina, bayan tattaunawar zaman lafiya da aka...
Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci rundunonin sojin kasa su dauki karin jami’ai akalla 100,000, domin karfafa yaki da matsalolin tsaro...
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Kaduna ta cafke wata mata mai suna Nafisa Salisu, bayan zargin cewa ta ɗauki hayar wasu matasa su kashe mijinta,Sani Abubakar,...
Gwamnatin Kano ta fara aikin saka fitilun kan tituna a yankin Dangoro da ke ƙaramar hukumar Kumbotso, matakin da mazauna yankin ke cewa ya kawo sabuwar...
Shugabar Tanzania, Samia Suluhu Hassan, ta sanar da sabon jerin ministocinta, inda ta ƙirƙiri sabuwar Ma’aikatar Matasa kuma ta ƙara adadin ma’aikatun gwamnati zuwa 27. A...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta cafke ƙunshi 66 na tabar wiwi a garin Deba, bayan samun sahihin bayanan leƙen asiri. Lamarin ya faru ne da...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa Farfesa Cyril Ndifon, tsohon Shugaban Sashen Shari’a na Jami’ar Calabar (UNICAL), hukuncin shekaru biyar a gidan...
Wata kotu a Bangladesh a ranar Litinin ta yanke wa tsohuwar Firaminista Sheikh Hasina hukuncin kisa kan laifukan cin zarafin bil’adama, inda aka yi ta murna...
Wata gobara da ta tashi a unguwar Rumuola da ke ƙaramar hukumar Obio/Akpor a Jihar Ribas ta yi ajalin yara biyu ’yan gida ɗaya, a wajen...
Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta tsaurara sa ido kan tsaro a fadin al’ummomin kan iyaka bayan wani taron bitar dabarun yaki da ta’addanci. Taron, wanda aka...
Rundunar Hisbah ta Jihar Kano ta ce ta dakile yunkurin safarar wasu ’yan mata biyu da ake zargin za a tura su zuwa Lagos, sannan daga...
DAGA ABBA ANWAR Gungun wasu kwararru kan nazarin sammatsin siyasa da ci gaban ta sun gudanar da wani bincike kan wasu jagororin ‘yan siyasa daga arewacin...
Wasu ƴan ta’adda ɗauke da miyagun makamai sun kai mummunan hari a wata makarantar ’yan mata da ke Jihar Kebbi da daren jiya, lamarin da ya...
Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Legas (LASTMA) ta tabbatar da mutuwar wata mace ɗaya, sannan wasu mutane shida sun ji rauni a wani...
Kimanin mutane sama da 100 sun halaka, sakamakon zaftarewar kasa a wajen hakar ma’adanan karkashin kasa ba bisa ka’ida ba a Jamhuriyar Dimukuradiyyar kwango, kamar yadda...
Wani matashi ɗan asalin Najeriya, Chukwuebuka Eweni, mai shekaru 27, ya shiga hannun jami’an tsaro a birnin New Orleans na ƙasar Amurka, bisa zargin kashe mahaifinsa...
Wasu rahotanni daga Najeriya sun ce sojan da ya yi cacar baka da ministan Abuja, Laftanar Ahmed Yerima ya tsallake rijiya da baya yammacin yau, lokacin...
Wasu manyan kungiyoyin farar hula a Najeriya, ciki har da ƙungiyoyin matasa maza da mata, sun taya ɗan kasuwa mai tasiri a duniya, Dr. Sami Charles,...
Jami’an Hukumar (DSS) sun kama wani mutum mai suna Musa Abubakar, wanda ake zargi da kasancewa babban dillalin makamai da ke bai wa kungiyoyin da ke...