DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kungiyar Kwadago ta NLC, Joe Ajero, ya bayyana cewar ba da gaske gwamnatin tarayyar take ba a tattaunawarta da ‘yan kwadagon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai girma Gwamnan Jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf inda aka tattauna muhimman abubuwa musamman abun da ya shafi dokokin gwamnati, akan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jamhuriyar Nijar dai kori sojojin Amurka da suka yada sansani a Agadez, sannan ta katse alaka da uwrgijiyarta Faransa, yayin da a...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kano, ta tabbatar da kama wanda ake zargi da saka wuta a wani masallaci da sanyin safiyar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Daya daga cikin mutanen da aka cinna wa wuta a lokacin da suke sallah a wani masallaci a Jihar Kano ya rasu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar zartaswa ta ƙasa ta amince da bada kwangilar ginin sabon titi da zai kewaye arewacin Kano, wanda a ka yi wa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masallata da dama ne suka kone bayan wani matashi da har ya zuwa yanzu ba a gano wane ne ba ya yi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar shirya jarrabawar neman gurbin karatu a manyan makarantu (JAMB), ta saki ƙarin sakamako 36,540 na jarrabawar UTME da aka rubuta kwanan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Laraba za a fara jigilar maniyyatan Najeriya zuwa kasar Saudiyya domin sauke farali a aikin Hajjin bana. Jirgin sahun farkon zai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansanda ta NSCDC reshen jihar Kano ta dakile wani yunkurin fashi a Unguwar Fulani da ke karamar hukumar Kumbotso bayan amsa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar malaman jami’o’in Nijeriya, ASUU, ta yi barazanar tsunduma yajin aiki a yayin da take kokawa kan gazawar gwamnatin tarayya ta nada...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamna Siminalayi Fubara na Jihar Ribas ya sha alwashin binciken tsohuwar gwamnatin Nyesom Wike, yayin da ake cikin ƙazamin rikicin siyasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar ta Hisbah dake yaki da rashin da’a ta yi kamen ne a wani wurin shakatawa biyo bayan korafe-korafen da wasu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƴan ta’adda sun kori kimanin al’ummomi 50 tare da yin garkuwa da daruruwan mazauna yankin bayan shafe makonni ana kai hare-hare a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Kano Mohammed Usaini ya tabbatar da cewa akwai kusan mutum 400 da ke tsare a gidan gyaran hali...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An kama wani mutum da har yanzu ba a bayyana sunan sa ba da bam a jikin sa ya shiga harabar wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani Ɗalibi a jami’ar Kimiyya da fasaha da ke garin Wudil a jihar Kano, kuma shugaban ƙungiyar ɗalibai ta unguwar Kurna wato...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Kula da Cigaban Abuja ta bai wa wadansu masu shaguna a gefen titi har guda 500 wa’adin awa 24 su tashi...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayar da umarni kan an haramta sayen motoci masu amfani da fetur a koma sayen masu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan bindiga da ke kan babura sun kashe wani mutum mai suna Mutiu Salako, POS a Oke Lantoro a Abeokuta jihar...