DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Sarakunan Gargajiya ta Arewa Ƙarƙashin Jagorancin Mai Alfarma Sarkin Musulmi, ta lura da halin da Kano ke ciki domin ya shafi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana cikin fargaba yayin da wasu masu Sallah da dama suka rasu a wani masallaci da ya rufta a Jihar Legas ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani alhaji Dan asalin Jahar Kebbi ya rasu bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya a birnin Makka na kasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Magoya bayan Aminu Ado Bayero sun fara zanga-zanga a kan titin zuwa gidan gwamnatin Jihar Kano, inda suka buƙaci a mayar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar SERAP mai Fafutukar Yaƙi da cin Hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya yi amfani da bikin cikarsa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutum bakwai sun mutu sakamakon hayaƙin injin janareto da ya mamaye ɗakin da suke kwance a Yenagoa, babban birnin jihar Bayelsa. Jaridar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban Gidauniyar tallafa wa mata masu lalurar yayon fitsari ta Festula Foundation of Najeriya Alhaji Musa Isah Baba Musa ya ce Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga New Delhi babban birnin kasar Indiya, na cewa wata gobara ta tashi a sashen kula da jarirari na wani asibiti,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sarakunan gargajiya da aka taba ciresu daga kan karagar mulki, sannan aka sake dawo dasu, a arewacin Nigeria 1-Sarkin Kano Muhammadu Kukuna...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ibrahim Lamorde, tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, Marigayin ya rasu yana da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An tabbatar da mutuwar wani jami’in rundunar ’yan sandan Nijeriya tare da wasu mutane biyar da suka jikkata a wani rikici da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Manyan jami’an tsaro daga ciki har da kwamishinan ‘yan sanda da na DSS da soji reshen Kano sun ziyarci Alhaji Aminu Ado...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bayar da umarnin tsare tsohon Sarkin Kano Aminu Ado Bayero cikin gaggawa. A wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya sha alwashin kai ƙarar alƙalin da ya yi yunƙurin hana dawowar Sunusi,inda yace ta...
An Yanke Wa Barayin Waya Da Power Bank Hukuncin Rataya Wasu matasa biyu masu shekaru 25 da 32 za su fuskanci hukuncin kisa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta dakatar da tube sarakuna biyar da rushe masarautunsu da gwamnatin jihar ta yi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya ba da umarnin sake duba kwamitocin hukumar gudanarwar manyan makarantu da aka sanar kwanan nan a ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya sanar da nadin Alhaji Muhammadu Sanusi a matsayin sabon Sarkin Kano. Ya bayyana hakan...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Wata majiya mai tushe ta tabbatar wa da Jaridar LEADERSHIP cewar an dawo da Sarki Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano....
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Rahotanni na nuni da cewa an jibge jami’an Hukumar DSS a fadar Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Bayaro. Bayan yi wa ...