DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jaridar TheCable ta ruwaito cewa shugaban Bola Ahmed Tinubu zai kaddamar da shirin bayar da lamuni na dalibai da ake jira a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci da Rashawa ta jihar Kano Barista Muhyi Magaji Rimin Gado zai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Tinubu ya amince da sakin ton 42,000 na tsabar hatsi daga rubun ajiyar kasa ba tare da bata lokaci ba, a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sakataren zartarwa na hukumar kula da asibitocin jihar Kano Dakta Mansur Mudi Nagoda ya bayyana jin dadinsa kan tallafin kayan aikin...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Manyan ƙungiyoyin ƙwadago biyu na Najeriya, wato NLC da TUC, sun bai wa Gwamnatin Tarayya kwanaki 14 ta fara aiki da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano da Shirin Kula da Lafiyar Baki (Oral Health Advocacy Initiative, OHAI) sun sanya hannu kan yarjejeniyar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban rukunin kamfanonin Ɗangote, Alhaji Aliko Ɗangote ya nisanta kansa da wani labari da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa, ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansandan jihar Bauchi ta ayyana neman fitaccen malamin addinin musulunci a jihar, Imam Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi ruwa a jallo bisa...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wasu alkaluma da jaridar Preimium Times ta ruwaito cewa adadin mutanen da suka mutu a mabanbantan rikicin kabilanci 15 da suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bankin Ci-gaban Afirka (AfDB) zai bai wa wasu jihohin Nijeriya tallafin dala miliyan 540 domin bunƙasa ayyukan noma. Bankin zai ware...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An gano wasu matasa da aka bayyana ɓacewar su, su tara ƴan asalin ƙaramar hukumar Kirfi ta jihar Bauchi a jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Miliyoyin ƴan ƙasar Pakistan sun soma kaɗa ƙuri’u a babban zaɓen ƙasar da ke cike tashin hankali da ce-ce-ku-ce. Hukumomin ƙasar sun...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Tsohon ɗan Majalisar Tarayya daga jihar Delta, Cairo Ojougboh ya mutu sakamakon bugun zuciya yayin kallon wasan Najeriya da Afrika ta...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Nijeriya ta’annati EFCC ta ce ta kama wasu manyan motoci 12 da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Tarayya mai zamanta a Legas ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin mako daya a kan ta daidaita kayayyakin masuru a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni sun tabbatar da cewar hukumar Yansanda ta kasa reshen babban Birnin Tarayya Abuja, ta cika hannu da Wani attajirin Dan kasuwa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar Kiyaye Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC), ta yi kakkausan gargaɗi tare da yin kururuwar a yi hattara, dangane...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Zanga-zangar da mata suka gudanar a Minnna, babban birnin Jihar Neja dangane da tsadar kayan abinci da kuma tsadar rayuwa baki ɗaya,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta kama Aisha Jibrin, wata mata ‘yar shekara 57 da ta fara zanga-zanga kan tashin farashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan bindigar da suka sace mata 53 da ke rakiyar kai wata amarya a jihar Katsina a makon da ya gabata, sun...