DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Nijeriya wato NDLEA sun kama wani mutum mai shekaru 42 da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI PREMIUM TIMES ta samu cikakken bayanin da Mashawarcin Harkokin Tsaro na Musamman ga Shugaban Ƙasa, Nuhu Ribadu ya yi wa Sanatocin...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA A Najeriya, ana iya sake fuskantar karancin man fetur, sakamakon alwashin da kungiyar masu motocin haya ta sha na dakatar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Babban Birnin Tarayya Abuja, ta yi barazanar kwace filaye 9,671 ga wadanda ba su biya harajin filaye na shekarar 2023 a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar kwadago ta ƙasa, NLC ta ayyana yin zanga-zanga ta kwanaki biyu a fadin kasar a ranakun 27 da 28...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Kula da Kare Hakkin Masu Saye da Sayarwa ta Nijeriya, (FCCPC) ta rufe ɗaya daga cikin manyan kantunan sayar da...
DAGA YASIR KABIRU MUHAMMAD Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce dole ne Gwamnatin Tarayya ta dinga daukar ’yan sanda 50,000 aiki duk...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotun shari’ar Musulunci da ke zamanta a GRA, Zaria jihar Kaduna ta umurci da Hon Sani Sha’aban dan takarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI SALEH Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya umurci hukumomin tsaron kasar nan da su hada kai da gwamnonin jihohi don yaki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Katsina (KATSIEC) ta saka ranar 15 ga watan Fabrairu, 2025 a matsayin ranar gudanar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutum uku bisa zargin garkuwa da wani yaro. Cikin wata sanarwa da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN TUKUNTAWA Shahararren dan kasuwan nan, Alhaji Aminu Dantata, ya ce tsarin shugabancin firaminista da wasu ’yan majalisa suke nema shi ne mafi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya ganawa da gwamnonin jihohi a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Taron ya samu halartar mataimakin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Majalisar Dattawa ta kafa kwamiti mai mambobi 45 da za su yi aikin gyaran fuska ga kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rayuwar ‘yan Najeriya da dama ta tabarbare matuka sakamakon tashin farashin kayan masarufi, lamarin da ya tilasta fita wajen neman abinci da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar NUPRC mai sa ido kan harkokin man fetur a cikin ruwa a Najeriya ta kammala shirye-shiryen sauya matsugunnin wasu ofisoshinta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayyar Najeriya na neman ma’aikacin CBN, Odoh Ocheme da wasu mutane biyu bisa zargin sa hannun tsohon shugaban kasa Muhammadu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shirin AGILE a jihar Kano zai ci gaba da shigo da masu ruwa da tsaki domin sake bunkasa shirin ta hanyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnantin Tarayya ta maida wa Gwamnonin PDP raddi, bayan sun kwatanta halin da tattalin arzikin Najeriya ya ke ciki da irin na...
DAGA YASIR KABIRU MUHAMMAD Wasu ‘Yan Majalisun sun bukaci kasar da tayi watsi da tsarin mulkin shugaban kasa mai cikakken ikon da ake amfani da...