DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayaro yayi kira ga Gwamnatin Tarayya data duba halinda Al’umar Najeriya suke ciki na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce gobara ta kone ofishin ‘yan sanda reshen karamar hukumar Nasarawa. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Hussaini...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masana tattalin arziki a Najeriya na ganin matakan da gwamnatin kasar ke dauka da kyar za su yi tasiri, idan dai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Watanni shida bayan cire tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele da kuma damƙe shi, Hukumar EFCC na farautar matar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dubun wani fasto ta cika bayan da ƴansanda a Abuja su ka kama shi da wasu mutane biyu bisa zargin safarar kananan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Allah ya yiwa fitacciyar jaruma bintu ta cikin Shirin film din dadin kowa rasuwa Yan uwan marigayiya sun tabbatar wa...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar NDLEA reshen jihar Kaduna ta kama masu safarar muggan kwayoyi 92 sannan ta kama muggan kwayoyi masu nauyin kilogiram 217.02...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da ayyukan haji ta jihar Kano dake ta sanar da cewar daga cikin kujeru dubu 5 da 934 da hukumar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A shirinsa na daukar matakin gaggawa kan tabbatar da ci gaba a kan lokaci a Hukumar Samar da Magunguna ta Jiha (DMCSA),...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Tsohon Daraktan Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), Mista Mike Ejiofor, ya bayyana cewa, tunaninsa na ƙin biyan kuɗin fansa na garkuwa...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Daga yanzu, dukan kuɗaɗen ƙasashen waje da aka tura zuwa Najeriya ta hanyar kamfanoni masu hada-hadar kuɗi na ƙasa-da-ƙasa (IMTOs) za a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Manoma a kananan hukumomn Kura da Garun Malam da Bunkure a Jihar Kano sun koka kan yadda wasu murguza murguzan Beraye...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sakataren zartarwa na hukumar kula da asibitocin jihar Kano Dakta Mansur Mudi Nagoda ya yi kira ga dukkan ma’aikatan lafiya su gaggauta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani jirigin sama mai saukar Ungulu da ke dauke da shugaban bankin Access, Herbert Wigwe da wasu mutane biyar, ya yi hatsari...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya karɓi wasu shugabannin kananan hukumomi guda 3 yan jam’iyyar APC da suka sauya Sheka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin gwamna dauda lawan dare ta fara biyan bashin naira biliyan 13.4 na kudaden tallafi ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC) ta bayyana cewa tana neman Margaret Dumbiri Emefiele, wacce ita ce...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan ‘yan Majalisar Tarayya sun shafe hutun kwanaki 30 a gida, tun daga tafiya Kirsimeti da Sabuwar Shekara, to sun dawo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hakika babu wata babbar ni’ima da Allah ya yiwa wannan al’ummah bayan ni’imar aiko da Annabi Muhammad (SAW) kamar bamu Alqur’ani mai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka Alhaji Aliko Dangote ya yi alkawarin tallafa wa manufofin zamantakewa da shirin ci...