DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Jihar Kano ta ce ba za ta yi katsalandan a cikin shari’ar da ake yi wa fitacciyar ƴar Tiktok din nan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Gwamnan Jihar Kwara State, Abdulfatah Ahmed, ya faɗa a komar Hukumar EFCC bisa zargin almundahana biliyoyin Naira a lokacin mulkinsa....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cewa har yanzu Babban Kwamnadanta, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa na nan kan kujerarsa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA ’Yan bindiga sun kashe dan sanda a harin da ’yan ta’addan suka kai a Babban Ofishin ’Yan Sanda da ke Karamar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya, NiMet, ta yi hasashen yanayi da gajimare a fadin kasar daga ranar Litinin zuwa Laraba. NiMet, ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutanen da suka shaƙi iskar ‘yanci daga hannun ‘yan bindigar da suka yi garkuwa da su sun bayyana cewa mutanen da suka...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Al’ummar Kano sun nuna damuwarsu kan sakin Murja Ibrahim Kunya daga gidan gyaran hali ba tare da bayyana wa jama’a sharudan belin...
DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Dawo da Tallafin Man Fetur shi ne mafita yadda talakawan Nijeriya Za su Samu sauki Amma bayar da tallafin kuɗi da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Jigawa Umar Namadi ya kafa Hukumar Sauraren Ƙorafe-ƙorafe, Hana Cin Hanci da Rashawa Hukumar dai na ƙarƙashin shugaban ta...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar da ke Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Nijeriya NAFDAC ta bayar da umarni ga manyan kamfanonin da ke haɗa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Jihar Kano, ta kudiri aniyar gina sabbin makarantun sakandare 120 don cike gibin makarantun da ake da su a jihar....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Lahadin da ta gabata ne gwamnatin jihar Kano ta yi barazanar daukar kwararan matakai a kan iyayen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An bindige Sakataren Yaɗa Labarai na Jam’iyyar APC, Sylvanus Namang. An bindige Namang har lahira a cikin garin Pankshin, hedikwatar Ƙaramar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sarkin Gwandu na Kebbi, Muhammadu Iliyasu-Bashar, ya bukaci ‘yan Najeriya da su nuna kishin kasa don bunkasa zaman lafiya da hadin kai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kamfanin BUA, Abdul Samad Isyaku Rabiu, ya ce kamfanin ya amince da karin kashi 50 cikin 100 kan albashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shiyyar Kudu Maso Yammacin kasar Nigeria ka iya samun karin jihohi uku muddin majalisar wakilai ta amince da bukatar da...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Kakakin gidan gyaran hali na jihar Kano AC Misbahu Kofar Nassarawa ya shaidawa DAILY NIGERIAN cewa sananniyar ‘yar Tiktok Murja...
DAGA B.IMAM A ranar Alhamis din data gabata ne aka rantsar da sabbibin Shugabancin daluban Jami’ar Yusif Maitama Sule dake Jihar Kano na bangaran sanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA A wani hukuncin da ake ganin ya na iya lahani ga harkokin kasuwancin tsohon Shugaban Amurka, Donald Trump, an ci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hedikwatar Tsaron Nijeriya ta ce sojojin ƙasar ta sun yi nasarar kashe ƴan ta’adda 254 da kuma kama 264 a...