Connect with us

News

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Gwamnoni Kan Ƙalubalen Da Nijeriya Ke Fuskanta

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA

Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya ganawa da gwamnonin jihohi a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Advertisement

Taron ya samu halartar mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima da mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu.

Ana shirin mayar da wasu ofisoshin Hukumar NUPRC zuwa Legas

Taron wanda bai rasa nasaba da yanayin tsadar kayayyakin abinci da tabarbarewar tsaro a kasar, ya samu halartar gwamnoni sama da 27 da mataimakin gwamnan Bauchi.

Advertisement

Gwamnatin tarayya ta fara fitar da ton na hatsi iri-iri zuwa kasuwanni a wani bangare na kokarin samar da abinci, mai rahusa da sauki a fadin Najeriya.

Hakazalika, an dauki matakan cafke masu boye ahinci da nufin matsa wa al’umma ta hanyar hadin gwiwa tsakanin sojoji da sauran hukumomin tsaro.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending