DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da al’ummar jihar Kano ke jiran hukuncin kotun koli a kan karar da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya shigar, ya bukaci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutane 11 ne aka tabbatar da mutuwarsu bayan wani mummunan hatsarin mota da ya afku a garin Kwanar Gujungu da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha, da kakkausar murya ya karyata wani rahoton da ke cewa yana da hannu wajen cire...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan babban bankin kasa CBN Emefiele, ya musanta rahoton da babban mai bincike na babban bankin, Jim Obazee, ya bayar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Tsaffin Dalibai na makarantar Kurmawa Special Primary School dake unguwar Durumin lya Quarters,Kano bayan gidan mai martaba sarkin Kano na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ’yan sandan Jihar Jigawa ta kama mutum 26 da ake zargi da aikata kwacen wayoyi da kuma shan muggan kwayoyi....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce yana sane da irin “sadaukarwar” da ‘yan ƙasar ke yi game da sauye-sauyen da gwamnatinsa take...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai Shari’a ta Babbar Kotun Jihar Akwa Ibom ta samu kuɓuta daga hannun ‘yan bindiga, bayan ta shafe kwana biyar tsare cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Gidajen Kurkukun Najeriya, ta bayyana cewa waɗanda ke tsare kuma suke jiran a zartas masu da hukuncin kisa, sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar sojin Najeriya ta Hadarin Daji ta sake kuɓutar da mutum 52 da aka yi garkuwa da su a karamar hukumar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana ci gaba da samun kwan-gaba-kwan-baya a shari’o’in da ake yi na kisan-kai da aka gabatar a gaban kotuna, inda tuni aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon dan majalisar wakilai, Nuhu Gudaji Kazaure, ya yi ikirarin cewa tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya karkatar da sama...
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya cika sharuddan belin da mai shari’a Hamza Mu’auz na babbar kotun babban birnin tarayya Abuja dake Maitama ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya umurci daraktan sashen kula da cigaban ƙasa da ya tabbatar da cewa al’ummar Nuwalege da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Bankin Najeriya CBN ya sauya matsayarsa kan hada-hada da kuɗin intanet ko kuma cryptocurrency a ƙasar. Jaridar Daily Trust ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An gurfanar da wani matashi a kotu a Kano bisa zargin kashe abokinsa saboda naurar sauraren sauti ta Bluetooth. Ana zargin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Enugu ta kama wani tsohon kansila a karamar hukumar Enugu ta Kudu bisa wasu laifuka da suka hada...
DAGA KABIRUBASIRU FULATAN Mai Binciken CBN na Musamman, Obazee, ya bayyana a cikin rahoton binciken da ya gudanar cewa shirin sauya launin kuɗin da tsohon Gwamnan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar yan sandan jahar Kano ta samu nasarar cafke wata matar aure mai suna Hafsat Surajo mai shekaru 24, bisa zargin ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Wakilai ta umarci kwamitinta kan harkokin sufurin jiragen sama da ya gayyaci tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, domin ya...