DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Kotun Daukaka Kara da ke zamanta a Jihar Sakkwato, ta tabbatar da hukuncin hana dan takarar Gwamnan PDP...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan bindiga biyar sun yi gamo da karshensu yayin wata arangama da suka yi da ’ya’yan kungiyar Ansaru...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar PDP ta ce ko babu goyon bayan gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, tana da yakinin lashe zaben Shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai tafi Jamhuriyar Nijar domin halartar taron ƙolin ƙasashen Afika da kuma ƙaddamar da littafi....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tun a tsakiyar watan Nuwamban 2022 ne dambarwa akan yunkurin kara wa ‘yan majalisar dokokin kasar Nijar ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan bindiga sun kashe mutum takwas yayin wani hari na daren ranar Talata da suka kai kauyen Wumat da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar zaɓe a Najeriya ta ce dokokin Kundin Tsarin Mulkin ƙasar ba su ba ta damar ta ci gaba da yin aikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan Takarar Gwamnan Jihar Kano Na Jam’iyyar Action Democratic Party(ADP) A Zaben 2023 A Kano Kuma Dan Majalisar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani dan bindiga ya kashe mutum aƙalla 10 a kantin Walmart da ke Chesapeake na Jihar Virginia ta Amurka....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da sabbin takardun Naira da aka sake wa fasali a yau Laraba....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero (CFR), ya bayyana aikin bututun iskar gas daga Ajaokuta-Kaduna- Kano a matsayin wani babban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta tabbatar da mutuwar ƴan sanda biyu a wani haɗarin mota inda wasu...
A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da aikin hakar danyen mai na farko a yankin Arewacin Najeriya. Fara hakar danyen man a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sanata Uba Sani mai wakiltar Jihar Kaduna ta tsakiya Kuma Shugaban Kwamitin shaanin kudade na Majalisar Dattijai, yace Kashi 60% bisa 100%...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Rundunar sojin sama ta Operation Whirl Punch ta kashe ‘yan bindiga da dama a wani farmaki da ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani jirgin yakin sojin saman Najeriya samfurin Super Tucano ya kashe ’yan ta’addan Boko Haram 16 a yankin Banki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan Lanrarki na Najeriya, Injiniya Abubakar D. Aliyu, ya ce gine-gine da mutane ke yi a kan hanyar layin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane tara, yayin da aka ceto wasu uku a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitataccen mai wa’azin Musulunci dan kasar Indiya, Dokta Zakir Naik na halartar gasar kwallon kafar na Cin Kofin Duniya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Kebbi ta ce ta ceto mutum bakwai da aka yi garkuwa da su a garuruwan...