DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Anwayi gari da tashi gobara a kasuwar singar ana zargin gobarar ta jawo a sarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gobara ta tashi a kasuwar sayar da kayan masarufi ta Singa da ke Kano a Najeriya. Kawo yanzu dai ba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan Jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya shawarci dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar LP, Peter Obi da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da kafafen yaɗa labaru na Najeriya NBC ta ci tarar kafar yaɗa labaru ta Arise saboda zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe, ya yi kira ga bankunan kasuwanci da su kara bude sabbin rassa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sabon Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Kano, CP Mamman Dauda, ya sha alwashin yin amfani da na’u’rorin zamani domin dakile...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙasar Amurka ta ware Dala miliyan 50 domin tallafa wa Najeriya gudanar da zaɓen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Jiragen Sama na Air Peace ya dakatar da zirga-zirgar jiragensa zuwa birnin Dubai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Uyo babban birnin Akwa Ibom ta soke zaɓen fidda gwani na takarar gwamna a jam’iyyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sarkin Saudiyya Salman Bn Abdul’aziz ya bai wa masallatan ƙasar umarnin gabatar da sallar roƙon ruwa a ranar Alhamis mai zuwa. Titunan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta dage shari’ar da ake yi wa shugaban kungiyar ‘yan awaren...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta ƙasa (lPMAN), ta ce tallafin da ake biya a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ta ce za ta ayyana ranar da ba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Kula da Hanyoyin Najeriya ta ce, akasarin hanyoyin kasar da ake kallon su a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Maharan da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace Mataimakin Daraktan Cibiyar Bincike kan Ayyukan Gona (IAR) ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP), Rabiu Kwankwaso, ya ce Najeriya na da isassun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar SDP, Adewole Adebayo, ya ce idan har tsarin ‘yan sanda ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce jami’anta sun kama mutumin da hukumar ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ’Yan ta’addan kungiyar ISWAP sun kona motoci akalla guda 20 a cikin wata cibiyar bayar da agaji da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yarinyar mai suna Lydia Azatyom ta bata ne aka kuma shiga neman ta, daga baya sai aka gano ta...