DAGA KABIRU BASIRI FULATAN Akalla mutane 20 ne suka mutu, ciki har da yara 11, a lokacin da wata karamar motar bas ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutum 997 sun rasu, wasu 4,317 sun jikkata sakamakon haddura a Jihar Kaduna, daga watan Janairu 2021 zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Twitter ya gaya wa ma’aikatansa cewa zai rufe dukkanin ofisoshinsa tun daga yanzu har zuwa ranar Litinin. Sai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Adadin gwamnonin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ke sa ido a kan zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojojin Najeriya sun kashe wasu kwamandoji 13 na kungiyar ta’addanci ta IPOB a yankin Kudu maso Gabas. ...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani soja ya bude wuta a wani sansanin sojoji da ke jihar Borno a yankin arewa maso gabashin Najeriya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da shirin maƙala wa dabbobi ɗan-kunnne mai amfani da fasahar zamani Ɗan-kunnen zai taimaka ne wajen sanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta ce, akwai wasu masu fada aji da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan sandan sun kashe ’yan bindiga bakwai a kauyen Kumbashi da ke Karamar Hukumar Mariga ta Jihar Neja. Mista...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Yobe ta tabbatar da cafke wani magidanci bisa zarginsa da tsare matarsa na tsawon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawan Najeriya ta ce za ta gudanar da bincike a kan zargin cewa Bankin Raya Kasa, wato Nageria Development Bank yana...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatar harkokin wajen Ghana ta fitar da sanarwar da ke karyata wani labari...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Limamin Ɗariƙar Cocin Katolika na Sokoto, Mathew Kukah, ya yi kira ga ‘yan Najeriya cewa su ɗora laifin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Talata mai zuwa ne hukumar zabe mai zaman kanta za ta gana da gwamnoni da jami’an tsaro...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Cibiyar koyar da nisa ta jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya da kuma Jami’ar Edinburgh ta kasar Birtaniya sun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dattawa ta kafa wani kwamitin wucin gadi da zai gudanar da bincike a kan zargin karkatar da bashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Biyu daga cikin mutane 15 da ake zargi da kai hari gidan mai shari’a Mary Odili (rtd) na daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta amince da karin naira biliyan 55 a kasafin kudin jihar na bana. Amincewar ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗan takaran shugaban ƙasa na jam’iyyar All Progressive Congress, Bola Ahmed Tinubu ya yi watsi da zargin cewar ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar malamai da limaman addinin musulunci a jihar Kaduna ta ce za ta gana da ƴan takarar gwamnan jihar...