Yanzu haka shirye-shiryen sun kankama na tarukan ƙungiyar Tarayyar Afirka da za su gudana daga gobe Juma’a. Shuwagabanin ƙasa da na gwamnatocin Afrika da dama...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dubban ma’aikatan gwamnati, ciki har da ma’aikatan gidan waya da malaman jami’o’i da na kananan makarantu da sauransu, sun...
DAGA. KABIRU BASIRU FULATAN An rantsar da Anwar Ibrahim a matsayin sabon Firaministan Malaysia lamarin da ya kawo ƙarshen rikicin siyasar da ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Fatakwal, a yau Alhamis, ta kori dan takarar gwamna na jam’iyyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai shari’a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya dake Abuja ya sanya ranar 1 ga watan Disamba, 2022 domin yanke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda Nasarawa da ke Najeriya ta ce ta gano gidan da ake zargin sayar da jarirai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gobara ta kone fitacciyar tashar mota ta NTA da ke garin Jos, babban birnin Jihar Filato. Mista...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan sanda a Indiya sun ce ɓeraye sun lalata kusan kilogram 200 na hodar ibilis da aka ƙwace a hannun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ofishin Mai Bai wa Shugaban Kasa Shawara Kan Sha’anin Tsaro (NSA) ta hannun Cibiyar Kula da Makamai ta Kasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar masu samar da ruwan sha a roba ko leda a Najeriya sun sanar da anniyarsu ta karin kudin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Laraba ne jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki a jihar Kano ta kaddamar da yakin neman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da Aishatu Dahiru Binani a matsayin halattacciyar ’yar takarar gwamnan Jihar Adamawa ta Jami’iyyar APC...
DAGA KABIRU BASU FULATAN Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila Shugaban majalissar wakilai Femi Gbajabiamila ya yi tir akan masu sukar bada bashin kudi ga dalibai,inda aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun daukaka kara a Kano ta soke takarar Sanata Danburam Nuhu da jam’iyyar PDP...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bayyana cewa jam’iyyar ta shirya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Talata shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da aikin haƙo man fetur a yankin Kolmani da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilai ta yi karatu na biyu, kan kudirin dokar kafa ‘Hukumar Ilimin Almajiri da Yara da Basu zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC mai mulki ta yi fatali da matakin da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta gano tare da ƙwato dala biliyan ɗaya da aka sace sakamakon bincikar kuɗin sata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Larabar da ta gabata ne aka samu asarar kayyaki da kadarori na miliyoyin Naira a yayin da...