Connect with us

News

Ɓeraye sun lalata kilo 200 na hodar ibilis a ofishin ‘yan sanda

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

‘Yan sanda a Indiya sun ce ɓeraye sun lalata kusan kilogram 200 na hodar ibilis da aka ƙwace a hannun wasu mutane da ke safararta aka kuma ajiye a ofishinsu.

Advertisement

 

“Ɓeraye kananan halittu ne da ba su san wani tsoron ‘yan sanda ba. Abu ne mai wahala iya kare su,” a cewar Kotu da ke zamanta a jihar Uttar Pradesh.

Advertisement

Gwamnati Za Ta Lalata Bindigogi 3,000 Da Ta Kwato A Hannun ’Yan Ta’adda

Kotun ta bukaci ‘yan sanda su gabatar da shaida da ke tabbatar da cewa ɓeraye ne suka lalata hodar.

 

Advertisement

BBC ta rawaito cewa Alkalin ya bada misali da kararraki uku da aka gabatar kan ɓeraye sun lalata kwayar.

 

Advertisement

Mai shari’a Sanjay Chaudhary ya ce ko a baya an samu rahotanni da ke cewa ɓerayen sun lalata kilo 195 na hodar iblis, da kuma kilo 700 duk a ofisoshin ‘yan sanda.

 

Advertisement

Sanjay ya faɗawa ‘yan sanda cewa ba su da kwarewar yaƙi da irin waɗannan ɓeraye. Ya ce hanya ɗaya tilo na kare aukuwar irin wannan shi ne kai hodar ko kwayar dakunan adana magunguna ko aiwatar da gwaji.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending