News
Kotu ta soke takarar dan Landon da ya tsaya takara a jam,iyyar APC
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Fatakwal, a yau Alhamis, ta kori dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Ribas, Tonye Cole.
Yan sanda sun gano gida sayar da jarirai a Nasarawa
Kotun ta soke takarar sa ne kan mallakar shaida zama dan kasa biyu, wato bayan Nigeria ya kuma samu shaidar zama ɗan wata kasar, inda aka ce Tonye Cole ɗan ƙasar Burtaniya ne. Kamar yadda dimukradiyya ta rawaito
Kotun ta kuma ce APC ba ta bi dokar zabe da ta kawo Cole a matsayin dan takarar jam’iyyar
-
Opinion4 days ago
Ayyuka, Bin Diddigi, Biyan Kudi, Sakamako: Dabarun Kano Da Suka Zarce Jihohi 35
-
Opinion4 days ago
Tiriliyan ₦210 na Karya: Yadda Bala Wunti Ya Warware Dukkan Rudanin da Ya Mamaye Zaman Majalisar Dattawa Kan Asusun NNPC
-
News4 days ago
Jihar Kano Ta Shiga Jerin Jahohi 10 Mafi Tara Kudaden Shiga Na VAT A 2026
