DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ja hankalin duniya kan koma-bayan da ake samu na mace-macen mata masu ciki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A daren jiya ne Gwamnonin suka yi wani taro domin domin fitar da kansu daga zargin A daren...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sallami Manajan Daraktan Bankin Rancen Noma (NIRSAL) daga aikinsa. Ana hasashen sallamar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Farfesa Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ya ce tuni hukumar ta dukufa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta janye karar da ake yi wa dalibin shekarar karshe a jami’ar tarayya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan bindiga sun kutsa wani masallacin Juma’a tare da yin awon gaba da kimanin mutum uku a ranar Juma’a a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ƙungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta Najeriya, Hakeem Ambali ya ce kalaman shugaban ƙasar Muhammadu Buhari kan cewa gwamnoni...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ofishin Hukumar kare haƙƙin bil’adama ta Najeriya a jihar Kano ya ce ya samu rahoton cin zarafi mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar shirya jarabawar ta kasa ta ce za a soke makarantun da aka samu da laifin magudin jarrabawa na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An yi garkuwa da fasinjoji da ba a san iya adadinsu ba a hanyarsu ta zuwa Abuja. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabar matan jam’iyyar PDP a jihar Yobe, Hajiya Hauwa Abore tare da magoya bayan ta sun sauya sheƙa daga...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Muhammadu Buhari ya ce gwamanonin jihohin kasar na sace kason kudaden da ake tura wa kananan hukumomi duk...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban limamin masallacin ma,ahadul Anwaru dake Unguwar Tudun Yola malam Abdulkadir Shehu Mai Anuwaru yace duk wani Hali da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministar harkokin tsaron Sifaniya Margarita Robles ta ce babu wani tashin hankali da zai hana ƙasarta taimaka wa Ukraine....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Kungiyoyin Mata ta Najeriya (NCWS) ta ce wayar da kan mata kan zaben ’yan takarar da suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ’yan bindiga sun kashe mutum bakwai tare da yin garkuwa da wasu biyar a wasu sabbin hare-hare a kananan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Najeriya ta ce ba ta da niyyar ƙara kuɗin man fetur “a wannan lokaci” yayin da ‘yan ƙasar ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Alhamis Majalisar Dokokin Jihar Kano a arewacin Najeriya ta yi zama don sauraron ra’ayoyin jama’a a kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce nahiyar Afirka ce ta fi yawan masu dauke da cuta mai karya...