Connect with us

News

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa’ Da Mutane A Masallaci 

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

Yan bindiga sun kutsa wani masallacin Juma’a tare da yin awon gaba da kimanin mutum uku a ranar Juma’a a Jihar Delta.

Advertisement

 

Shaidu sun shaida wa Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) cewa maharan sun jikkata akalla mutum 11 a harin da suka kai a lokacin da ake tsaka da Sallar Asuba a Babban Masallacin Juma’a da ke garin Ughelli.

Advertisement

Da gaske ne gwamnoni na danne kuɗin ƙananan hukumomi – ALGON

 

Wani ganau kuma makwabcin masallacin, mai suna Larry, ya ce karar harbe-harben maharan ne ya tashe su, “ana tsaka da haka kuma muka rika jin kururuwar mutanen dake cikin Masallaciin suna neman agajin.”

Advertisement

 

Kakakin ’yan sandan jihar Bright Edafe ya tabbatar da harin, amma ya ce mutum 11 ne aka jikkata.

Advertisement

 

 

Advertisement

Kakakin, wanda bai ce komai game da batun garkuwa da mutane a masallacin ba, ya ce, “’yan sanda sun fara gudanar da bincike domin kamo maharan kuma nan gaba za mu sanar da ku.

 

Advertisement

“Amma kawo yanzu babu wanda ka kama kan lamarin, amma ina tabbatar muku cewa masu laifin za su shiga hannu,” kamar yadda ya shaida wa

 

Advertisement

NAN.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending