DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Anyi ragi ga masu zuwa aikin hajjin shekarar 2023 a kasar India da ragin rufi 100 daidai da RS 100,000 ga...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yayin da Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ke gudanar da zanga-zangar lumana a faɗin jami’o’in ƙasar domin nuna rashin jin daɗinsu game...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan ilimi na tarayyar Nigeria adamu adamu yace suna nan kan bakar su na kin biyan malaman ja,mio hakkin,su a Yayin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An ci gaba da sauraron shari’ar dan kasar China wato Mista Geng Quanrong a gaban Babbar Kotun Jihar Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kiyaye Aukuwar Hadura ta Najeriya ta ce mutum 412 ne suka mutu yayin da mutum 522 suka samu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministar kuɗi, kasafi da tsare-tsare ta Najeriya Hajiya Zainab Ahmed ta ce gwamnatin tarayya za ta daina biyan kuɗin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa ,EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya ce dala za...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta ce yau saura kwana 100 a buɗe rumfunan zaɓe a fadin ƙasar Fasto Ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani fasto ya yi wa wasu kananan yara ’yan uwan juna fyade har daya daga cikinsu ta samu juna biyu....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin sufurin jiragen sama na Overland, a ranar Litinin ya fara zirga-zirga daga Dutse, babban birnin jihar Jigawa, zuwa Babban...
DAGA Muhammad Muhammad zahradden Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce cutar Ebola ta kashe mutane da yawansu ya kai 54...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya lashi takobin ganin dan takarar shugaban Kasa na APC, Bola Tinubu ya kai ga nasara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta cire tallafin man fetur....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotu a nigeria tana tuhumar mutane 26 bisa laifin hada Baki wajen satar danyen Mai ba bisa ka,idaba bayan,da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin wanzar da zaman lafiya na Najeriya ƙarƙashin jagorancin tsohon shugaban ƙasar Abdulsalam Abubakar, ya yi kira ga ƴan takarar shugabancin ƙasar...
DAGA KABIRUBASIRU FULATAN Rahotanni na cewa wasu makaman Rasha sun faɗa ƙasar Poland inda suka yi sanadiyyar rayukan mutum biyu da ke aiki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, Ahmed Tinubu, ya ce zai dora kan nasarorin da shugaban kasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Talata ne mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya faranta wa mahalarta taron duniya yawon bude ido...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwararen Likita A Fannin Daya Shafi Kunne da Hanci da kuma Makogwaro, na farko a Jihar Kano ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan bindiga sun kashe mutum hudu ciki har da wani sabon malamin makaranta da aka dauka aiki a...