Connect with us

News

‘Akwai Masu Fada Aji Da Ke Neman Halasta Tabar Wiwi A Najeriya’

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta ce, akwai wasu masu fada aji da ke kokarin ganin an halasta tabar wiwi a Najeriya.

 

Advertisement

Shugaban NDLEA, Birgediya Janar Buba Marwa ne ya bayyana haka ne a wajen wani taro da halarta ranar Alhamis a Legas.kamar yanda Aminiya ta rawaito

Najeriya ta sha kashi hannun Portugal 4 – 0

Ya ce, “Wasu jiga-jigan Najeriya sun ba da himma wajen neman a halasta tabar wiwi domin ba su damar noma ta.

Advertisement

 

“Wannan kuwa wata alama ce ta daure wa matasan kasar gindi wajen ci gaba da aikata ba daidai ba,” inji shi.

Advertisement

 

A cewarsa, maimakon neman a halasta wiwi a kasa, “kamata ya yi jama’a su goya mana baya wajen yaki da ta’ammali da ita.”

Advertisement

 

Kazalika, ya ce masu safarar miyagun kwayoyi kimanin su 19,000 ne suka fada a komar NDLEA a tsakanin shekaru biyun da suka gabata.

Advertisement

 

Kazalika, ya ce an samu nasarar hukunta mutum 3,011 daga cikin adadin da aka kama.

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending