Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama wasu dattawa biyu masu shekaru 84 da 75 a birnin Umuahia na Jihar Abiya...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (National Drug Law Enforcement Agency – NDLEA) a jihar Kano State ta bayyana damuwa kan ƙarancin...
Shugaban hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Nijeriya, Birgediya Janar Buba Marwa ya ce hukumar ta kama masu safarar ƙaya 77,792 tare da...
Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Ƙasa (NCoS) reshen Jihar Kano ta ce ta kama wani matashi mai shekaru 20 bisa zargin yunƙurin shigar da...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi (NDLEA) ta kama bulo 150 da buhuna uku na tabar wiwi mai nauyin kilo 112 a kusa da Gadar...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya (NDLEA) ta ce ta tarwatsa wata ƙungiya da ke safarar hodar iblis da sauran ƙwayoyi daga Najeriya...
Jami’an Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Kano, sun cafke wani matashi mai shekaru 27, Umar Adamu-Umar, dauke da kilogiram...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), reshen jihar Kano, ta cafke mutum 36 bisa zargin safarar nau’o’in miyagun ƙwayoyi daban-daban a...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta gurfanar da wani sanannen dillalin ƙwaya, Sulaiman Danwawu, a gaban babbar kotun tarayya da...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta bayyana cewa ta kama mutane 62,595 da ake zargi da hannu a safarar miyagun kwayoyi...
Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama bama-bamai 942 da aka boye a cikin wata mota da ke kan hanyarta...
Hukumar Yaƙi da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta samu nasarar cafke ƙwayoyin tramadol sama da miliyan biyu a jihar Kano. NDLEA ta bayyana hakan...
Hukumar kula da sufurin jiragen ruwa a Najeriya ta bayyana cewa za ta yi aiki tare da Hukumar Yaki da Sha da Safarar Ƙwayoyi ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Jihar Kano, ta cafke wani dattijo mai shekaru 75 mai suna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaƙi da sha da Fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) reshen Jihar Kano ta ce ta kama mutane 18 da ake zargi da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, ta kama wani matashi mai suna Yusuf Abdulrahman, mai shekaru 25,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, sun kai samame otal din Emerald da ke unguwar Ladipo a Oshodi,...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar NDLEA reshen jihar Kaduna ta kama masu safarar muggan kwayoyi 92 sannan ta kama muggan kwayoyi masu nauyin kilogiram 217.02...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) a Jihar Kano, ta samu nasara a shirinta na “Operation...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Yaƙi Da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi NDLEA ta bayyana cewa tana neman wata tsohuwar sarauniyar kyau ruwa a jallo. Wadda...