Connect with us

News

NDLEA ta kama wani da take zargi babban dilan miyagun ƙwayoyi ne

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce jami’anta sun kama mutumin da hukumar ke nema ruwa-a-jallo.

 

Advertisement

A wasu jerin saƙonni da hukumar ta wallafa a shafinta na Tuwita hukumar ta ce ta ƙwace tan 7.7 na babar wiwi, da ƙwayoyin Tramadol da yawansu ya kai 497,900 tare da kama mutum 20 da ake zargi da safarar muggan ƙwayoyin a samamen da jami’an hukumar suka ƙaddamar a jihohin Ogun da Osun da Ondo da kuma jihar Edo.

’Yan Ta’addan ISWAP Sun Kona Motoci 22 Na Masu Bayar Da Agaji A Born

Advertisement

Hukumar ta ce kwana 10 bayan da ta ayyana nemansa ruwa-a-jallo, a yau jami’anta sun kama Alhaji Ademola Afolabi Kazeem wanda suke zargi da safarar miyagun ƙwayoyi.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending