Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Kasa (NOA) ta bankado wata babbar badakala da ta shafi hadin gwiwar wasu jami’o’i da bankuna wajen tauye hakkokin dalibai...
Rundunar ƴan sanda ta Jihar Kwara ta kama fitaccen mawaƙin zamani Habeeb Okikiola Badmus, wanda aka fi sani da Portable, sakamakon rikicinsa da shahararren mawaƙin Fuji,...
A jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya, mazauna garuruwan Banga da Gidan Giji da wasu yankuna a ƙaramar hukumar Ƙauran Namoda na fuskantar halin...
A wani samame na hadin gwiwa da hukumomin tsaro suka gudanar a fadin Jihar Kano, an cafke fiye da mutum 500 da ake zargi da aikata...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai hari garin Biyabiki da ke karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara, inda suka kona masallacisn Juma’a, asibitin...
An Kama Mafarauta Huɗu Ƴan Asalin Jihar Kano A Edo Masu farautar – Yusuf Abdulkarim, Mujaheed Garba, Shittu Idris, da Jamilu Habibu – an kama su...
Yau ake cika shekara 18 da wasu ’yan bindiga suka yi wa shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Ja’afar Mahmud Adam, kisan gilla a yayin da yake...
Wata babbar kotu a jihar Kano ta sanya ranar 23 ga watan Mayu domin yanke hukunci kan wata ƙara da ƙungiyar Musabaqah Association ta shigar gabanta,...
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karɓi bakuncin tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, a gidansa da...
Ziyarar Alhaji Atiku Abubakar ga tsohon Shugaba Muhammadu Buhari ta jawo hankali daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC), inda yanzu haka ake ganin akwai damuwa a...
Rundunar sojin Najeriya tare da haɗin guiwar rundunar sojin sama sun kashe wani ƙasurgumin ɗan bindiga mai suna Gwaska tare da wasu ƴan bindiga 100 a...
Rundunar ’yan sandan Jihar Bauchi ta tabbatar da cewa tana gudanar da bincike kan wani mummunan lamari da ya auku a unguwar Lushi da ke cikin...
Wani mummunan lamari da ya girgiza al’umma ya faru a jihar Kano, inda wasu da ba a san ko su wanene ba suka sace wata mata...
Tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) kuma shugaban hukumar gudanarwa na Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana matukar damuwa...
A bana ne wa’adin Farfesa Mahmood Yakubu zai kare a matsayin shugaban Hukumar Zabe ta Kasa mai zaman kanta (INEC), inda ya fara yin bankwana da...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke hukunci mai muhimmanci a shari’ar da ta shafi tsohon kwamandan rundunar IRT, DCP Abba Kyari, da wasu jami’an...
Yan majalisar tarayya daga yankin Arewa maso Gabas sun bayyana ƙin jin daɗinsu kan cire yankin daga cikin jihohin da za su amfana da shirin Special...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen jihar Kano, ta cafke mutane 22 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi tare...
Gidauniyar ADG Care Foundation ƙarƙashin jagorancin Engr. Rabiu Aliyu Garo ta kaddamar da wani muhimmin zagaye na ziyartar makarantun sakandare a ƙananan hukumomi 13 da ke...
Fadar Shugaban Ƙasa ta Najeriya ta janye jerin sunayen sabbin nadin da aka fitar a ranar Juma’a, bayan da aka gano cewa akwai kura-kurai a...