Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Jihar Oyo, sun bayyana cewa matsalar amfani da miyagun ƙwayoyi na ƙara kamari...
Biyo bayan korafe-korafen da ɗalibai suka shigar sakamakon karin kuɗin makaranta da aka yi a Jami’ar Northwest da ke Kano, hukumar jami’ar ta amince da tsarin...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu a Najeriya (JAMB) ta ce daga cikin ɗalibai miliyan 1,955,069 da suka rubuta Jarabawar UTME a bana, ɗalibai 420,415 kaɗai...
Hukumar Kwalejin Fasaha ta Jihar Adamawa (Adamawa State Polytechnic, Yola) ta sanar da rufe makarantar na tsawon mako guda, bayan wata zanga-zangar dalibai da ta ɓarke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawa ta amince da kudirin bai wa dalibai rance a matsayin doka, biyo bayan tsallake karatu na uku da kudirin ya...