Wani likita mai suna Ahmed MS ya bayyana cewa cin awara na iya taimakawa wajen rage tashin hawan jini da kuma daidaita bugawar jinin mutum. Likitan,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mafi akasarin masu sana’ar sayar Awara a cikin birnin Kano da kewaye sun daina kasuwanci saboda tsadar kayan hadi. Kayan hadin sun...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Awara, wani nau’in kayan abinci ne na gida da ake yi daga Waken Soya, yanzu haka ana tsananin bukata ta a yankuna...