DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Babban Bankin Najeriya CBN ya sha alwashin bullo da sabbin matakai don magance faduwar darajar naira a kasuwar sauyin kudi. Matakin na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A daidai lokacin da wani sauti ke yawo a kafafen sada zumunta kan wani shirin gwamnatin tarraya na raba tallafi ga ‘yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kare bayanan sirrin masu amfani da intanet ta ƙasa (NDPC), ta ce umarnin da Babban Bankin Ƙasa (CBN) ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Bankin Kasa na CBN ya umarci bankuna dasu ringa karbar bayanan Kustomominsu da suka ha’da da shafin Mutum na Kafafen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban bankin kasa CBN ya dage dokar da aka sanya wa asusun masu ajiyar kudaden waje. A cikin wata sanarwa...
Gwaman Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele ya ce bankin ba shi da isassun takardun da zai ishe shi buga sababbin kuɗin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatocin jihohin Kaduna da Kogi da Zamfara sun kai ƙarar gwamnatin tarayya gaban Kotun Ƙolin ƙasar, suna masu neman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin Najeriya (CBN) ya umurci bankunan kasuwanci da su fara biyan kwastomominsu Akan kanta saboda matsalar cinkoso a...
Babban Bankin Najeria (CBN) ya umarci bankuna su fara ba wa ’yan Najeriya sabbin takardun Naira da aka sauya wa fasali a saman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) Godwin Emefiele a yau Talata ya bayyana a gaban kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai kan manufofin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin Najeriya ya kara wa’adin canza amfani da tsohon kudaden Naira. Kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. An...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce ranar 31 ga watan Junairu, 2023 domin tabbatar da ingancin tsohuwar takardar kudi ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya mika kokon barar sa ga gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele da ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban Bankin Najeriya CBN ya umurci jama’ar kasar da su daina karbar tsoffin kudaden da bankunan kasuwanci ke ba su, saboda ganin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya ce ba gudu ba ja da baya dangane da sabuwar dokar bankin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Talata Babban Bankin Najeriya (CBN), ya fitar da wasu sabbin dokoki wadanda yake so a fara aiki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Muhammadu Sanusi II, ya ce Gwamnan bankin mai ci, Godwin Emefiele, ya tabbatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani bidiyo dauke da bandir-bandir din ‘naira’ 2000 da kuma 5000 sun sake bulla a shafukan sada zumunta. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce ya tallafa wa bangaren kananan masana’antu, kanana da matsakaitan sana’o’i da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar dattawan Najeriya ta ce za ta gayyaci gwamnan babban bankin kasar Godwin Emefiele, Domin ya yi mata bayani game da...