DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Kano ta zargi tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da janyo cutar mashako ta jihar Kano. Gwamnatin ta yi zargin ne ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sabuwar annobar cutar Mashako da ta ɓarke a jihar Kano ta laƙume rayukan fiye da mutane 40 yayinda wasu gommai yanzu haka...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An samu bullar cutar Mashako yayin da ta kashe yara hudu a kauyukan karamar hukumar Mingibir ta jihar Kano. Wata sanarwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sakamakon yadda ake yada labaran karya game da cutar mashako, Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano tare da hadin gwiwar Breakthrough Action Nigeria...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na Jihar Kano, Dakta Abubakar Labaran Yusuf ya yi kira ga jama’a da su guji tarukan da ba su dace...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta karyata rade-radin da ke nuna shakku kan lafiyar allurar cutar mashako, a aikin rigakafin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce kaso 97 cikin 100 na mutanen da suka kamu da cutar mashako da akafisani da Diphtheria a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Jigawa ta tabbatar da bullar cutar sarkewar numfashi wato (cutar mashako) a jihar. Babban sakataren ma’aikatar lafiya ta jihar,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Adadin wadanda suka mutu sakamakon kamuwa da cutar Mashako a jihar Kano ya kai 100. Alkaluman bayanan da Cibiyar dakile yaduwar Cututtuka...