Akalla mutum biyar ne suka rasa rayukansu sakamakon ɓarkewar annobar ƙwalara a Jihar Filato, yayin da hukumomin lafiya suka tabbatar da kamuwar wasu mutum 11 da...
Masu amfani da wutar lantarki a jihohi bakwai — Filato, Gombe, Bauchi, Borno, Adamawa, Taraba da Yobe — za su fuskanci katsewar wuta na tsawon makonni...
Shugaban rundunar sojin ƙasa ta Najeriya, Janar Waidi Shuaibu ya bada umarnin tura ƙarin sojoji 850 Jihar Filato domin tabbatar da tsaro sakamakon tashin hankalin da...
Rundunar haɗin gwiwa da ke aikin samar da zaman lafiya a Jihar Filato, Operation Enduring Peace, ta sanar da gano wata masana’antar ƙera makamai a ƙaramar...
’Yan bindiga sun kashe Sarkin Shuwaka na Garga, a karamar hukumar Kanam ta Jihar Filato, Malam Hudu Barau, kwanaki shida bayan sun yi garkuwa da shi....
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya bayyana cewa lokaci ya yi da al’umma za su tashi tsaye domin kare kansu daga hare-haren da suka zama ruwan...
Aƙalla mutane arba’in ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hari da ‘yan bindiga suka kai da safiyar Litinin a ƙauyukan Zike da Kimakpa, da ke...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Rundunar ‘Yan Sandan Filato ta bayyana damƙe mutane uku da ake zargi da safarar muggan makaman da aka yi rikicin kashe-kashe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Rundunar sojojin da ke da alhakin wanzar da zaman lafiya a jihohin Filato, Bauchi da Kudancin Kaduna, mai suna Operation Safe Haven...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan sanda sun kashe kasurgumin dan ta’adda Madaki Mansur tare da wasu 11 a wani samame a Dajin Alkaleri da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gobara ta kone fitacciyar tashar mota ta NTA da ke garin Jos, babban birnin Jihar Filato. Mista...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan bindiga da ba san ko su wane ne ba sun kashe Mai Unguwar kayuen Nyalum, Salisu...