DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dangane da nasarorin da aka samu wajen lura da ayyukan gwamnati a fadin Jihar Kano, da kuma kokarin tabbatar da inganci sabida...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaryata zargin da ke cewa ta karɓi bashin ₦177 biliyan domin samar da Ruwan Sha a jihar daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Duk da cewa kimanin mutane arba’in da tara ne aka ce sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa a jihar Kano, gwamnatin jihar ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano ta ce zata dauki matakan magance manyan matsalolin da makabartu ke fuskantar a cikin kwaryar birnin jihar. Shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta ci gaba da aikin rushe rushen gine-ginen da aka yi ba bisa...