Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano kuma ɗan takarar gwamna na jam’iyyar NDC, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya kalubalanci Gwamnatin Jihar Kano da ta fito da sahihan hujjoji...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da fitar da sama da Naira biliyan 20 domin aiwatar da manyan ayyuka a kananan hukumomi daban-daban na jihar. Majalisar Zartarwar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa har yanzu akwai gibi na lita miliyan 200 na ruwa da ba a magance ba, duk da gyare-gyaren da ake...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce duk wanda ke ganin zai wulakanta Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, shi ne zai ƙare da kunyata kansa. Gwamnan...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da ware kimanin naira biliyan 15.6 domin biyan hakkokin tsofaffin kansiloli da suka yi aiki tsakanin shekarar 2014 zuwa 2024, a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta ba wa Mashawarcin Shugaban Kasa kan sha’anin Tsaro Nuhu Ribadu hakuri kan zargin hannunsa a rikicin masarautun jihar. Jaridar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta haramta amfani da wasu litattafai a Daukacin Makarantu Masu Zaman Kansu dana Sakai a Fa’din Jihar. Hakan ya biyo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Kano ta musanta rahotannin da ke cewa ta soki shugaban kasar Bola Tinubu a kan tsarin raba N500bn ga kananan masana’antu...