Wani sabon bincike ya gano cewa gwamnoni 29 na jihohi a Najeriya sun kashe akalla Naira biliyan 79.97 wajen yin tafiye-tafiye na cikin gida da kasashen...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar Gwamnonin Najeriya ta amince da Kudirin Gyaran Haraji, inda ta ba da shawarar cewa kada a kara harajin VAT kuma ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar SERAP mai fafutukar Kare Hakkokin Tattalin Arziki da tabbatar da demokradiyya, ta yi zargin cewa gwamnonin jihohin Najeriya 36 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar kare haƙƙin ƴan ƙasa da tabbatar da shugabanci na gari a Najeriya ‘SERAP’ ta kai ƙarar shugaba Bola Tinubu kotu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) ta soki shirin mika Naira biliyan biyar na tallafi ga gwamnonin jihohi 36 a Najeriya. Kungiyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani bincike da Jaridar Premium Times da tayi ta wallafawa a ka gudanar, yace Hukumar EFCC ta baza komarta domin cafke wasu...
Gwamnoni Jihohin Kaduna da Kogi da Zamfara sun kai ƙarar ministan shari’a na Najeriya Abubakar Malami, da gwamnan Babban Bankin ƙasar Godwin Emefiele, saboda zargin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN A halin yanzu gwamnoni shida na jam’iyyar APC na yin wata ganawar sirri tare da Shguaban Jam’iyyar...
Daga Sulaiman ado ahmad Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a daren Lahadi yana ganawa da wasu manyan Jiga-Jigan APC zuwa liyafar cin Abinci a...