Gwamnatin Tarayya ta bayyana Alhamis, 12 ga Yuni, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Dimokuraɗiyya ta shekarar 2025. Sanarwar ta fito ne daga Ministan Harkokin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ayyana Laraba 4 ga Oktoba, 2023 a matsayin ranar hutu domin tunawa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano ta ayyana gobe Laraba 19 ga watan Yuli a matsayin ranar hutu domin murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta...