Kamfanin Yakam Multimedia, masu wallafa Jaridar Inda Ranka, ya taya babban editanta, Malam Yasir Sani Abdullahi, murnar cika shekaru 26 da haihuwa. Sanarwar taya murnar na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin YAKAM MULTIMEDIA Mai buga Jaridar INDA RANKA da kuma BREAKING NEWS NIGERIA yana taya alummar musulmai murnar bikin babbar sallah ta...
DAGÀ MARYAM BASHIR MUSA A saƙon barka da Sallah da Jaridar ta aikewa musulman Najeriya da na Duniya gaba ɗaya, fatan Allah Ya karɓi ibadun da...