Ƙungiyar Kwankwasiyya ta musanta rahotannin da ke nuna cewa kudiri da ke gaban Majalisar Dokokin Amurka, Nigeria Religious Freedom and Accountability Act 2026 (HR 7457), ya...
DAGA AUWALU ANWAR “Alakar Kwankwasiyya da NEPU ko PRP ita ce kwaikwayon sanya jar hula, kawai.” —Wani Dattijon Kwankwasiyya. Daga Siyasar Akida Zuwa Kasuwancin Siyasa A...
Shugaban kungiyar AKM, Dr Auwal Nasir, ya bayyana cewa Kwankwasiyya ba wai sa hula ja kawai ba ce, illa wata manufa ce da ke ginuwa a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sanata Suleiman Abdurrahman Kawu Sumaila mai wakiltar Kano ta Kudu ya ce ya kamata Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf yasa ni...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan majalisar tarayya mai wakilar karamar hukumar Dala a jihar kano, Aliyu Sani Madakin Gini ya bayyana ficewarsa daga tafiyar Kwankwasiyya dake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan majalisar wakilai Aliyu Sani Madaki mai wakiltar karamar hukumar Dala a majalisar wakilai ta kasa a karkashin jam’iyyar (NNPP), ya bayyana...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jam’iyyar New Nigerian People Party NNPP ta rubutawa Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC wasika akan shirin da wasu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar yakin neman zaben Kwankwasiyya ta amince da nadin tsohon shugaban hukumar korafe-korafen al’umma da yaki da cin...