Wani mummunan hatsarin mota da ya auku da safiyar Lahadi a titin Lagos–Badagry ya yi sanadin mutuwar mutum shida tare da jikkata wasu goma sha uku....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya kaddamar da kasuwannin da za su bayar da rangwamen kashi 25 cikin 100 ga mazauna...
DAGA MATYAM BASHIR MUSA Rundunar Ƴan sandan Jihar Legas ta ce ta kama wasu babura na ƴan kasuwa masu haya guda 355 a wani samame...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Sanatocin Arewa NSF ta yi Allah-wadai da mayar da wasu sassan babban bankin Najeriya da hedikwatar hukumar kula da filayen jiragen...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwana kaɗan bayan Gwamnatin Jihar Legas ta kafa dokar hana sarrafawa, sayarwa da zuba abinci cikin robar ‘take-away’, yanzu haka an bayar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta ce ta kama tireloli biyu dauke da tabar wiwi a Legas...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Legas za ta gina wani sabon filin jirgin sama a yankin Lekki, wanda zai...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MUHMD Kwamishinan Tsara Birane na jihar Legas, Dokta Idris Salako, ya ajiye mukaminsa. Kodayake ba a...
Daga maryam bashir Musa Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta bankado gidajen Akanta Janar na tarayya,...