DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayar da gudummawar kayayyaki domin tallafa wa jihar a yakin da take yi da cutar mashako....
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kula da lafiya a matakin farko ta kasa (NPHCDA) da hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa (NCDC) sun ce, an samu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano ta ce sama da yara 520 ne ake fargabar sun mutu sakamakon bullar cutar mashako a jihar. Darakta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. An tabbatar da cewa karamar hukumar Jama’are a jihar Bauchi ita ce ta fi kowacce yawan masu dauke da cutar mashako...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa kimanin kananan hukumomi 171 a jihohi 14 na cikin hadarin kamuwa da cutar Mashako. Ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Gwamnatin jihar Kano ta samar da wasu cibiyoyin kula da masu cutar Mashako guda ukku a jihar nan, a yayin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Adadin waɗanda suka mutu sakamakon kamuwa da cutar mashaƙo a jihar Kaduna ya kai mutum 17. An kuma gano mutane 68 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yara akalla yara 30 ne ake fargabar sun mutu, sakamakon kamuwa da cutar mashako ta Diphtheria, yayin da aka kebe...