Wata matar aure mai suna Maman Zainab, mai shekaru 42, ta riga mu gidan gaskiya bayan da ta yanke jiki ta faɗi yayin tafsirin Ramadan...
Ramadana wata ne mai alfarma da Musulmai ke shafe tsawon watan suna Ibadar azumi, ɗaya daga cikin daya da cikin shika-shikan Musulunci. Wata ne da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Limamin Jami’ar Jihar Legas, Farfesa Amidu Sanni, ya bukaci al’ummar Musulmi da su ci gaba da da’a, kyautatawa, da bayar da...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya tabbatar da ganin watan Ramadan a Nigeria. A wata sanarwa da ya fitar yayin taron...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A yayin da aka shiga kwana goman karshe a watan Ramadan, ga tunarwar wasu muhimman ayyukan lada da ya kamata a dage...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ramadana wata ne mai alfarma da Musulmai ke shafe tsawon watan suna Ibadar azumi, ɗaya daga cikin daya da cikin shika-shikan Musulunci....
A yayin da ake fuskantar matukar zafin yanayi da kuma ibadar azumin watan Ramadan, yanzu haka jama’a na ci gaba da kokawa bisa rashin tsayuwar...
Har a yanzu lokaci bai kure ba da ya kamata musulmi su zage dantse da ba da himma wajen gudanar da ibada a...
Ga shi dai kwanakin Ramadan suna ta gudu, har muna daf da shiga goman karshe wanda shi ne dama ta karshe ga wanda ya yi sakaci...
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Kano ta sanar da haramta wasan tashe a watan Ramadan a kwaryar birnin Kano. A bisa al’ada, a kan fara...
Miyagun maharan yan bindiga sun kai mummunan hari ga matafiya a titin Kaduna zuwa Abuja a wani gari da ke kusa da Kagarko. ...
Azumin wata Ramadan wani tsagi ne na shika-shikan Musulunci da ya wajabta a kan kowane baligi mace ko namiji, kuma mai cikakkiyar lafiya. An gano yin...
Yayin da al’ummar Musulmi a wasu kasashen duniya ke dakon soma azumi, a Najeriya ma yau ne ake soma dubin watan na Ramadan. ...