Wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun tare manyan motocin dakon shanu guda huɗu, inda suka wawuri shanu sama da 100 suka tsere da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi barayin shanu, Umar Musa da Idris Ismail, tare da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke wasu mutane da ake zargin sun kware wajen satar shanu da awaki a garin Maigari....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta gano wasu shanu da ba a tantance adadinsu ba da ke yawo a...
DAGA KBIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Filato ta musanta labarin da ake yadawa cewa sama da shanu 1,000 ne suka mutu sakamakon wata bakuwar cuta...
Jami’an tsaro sun kwato shanu sama da 800 da ’yan fashin daji suka sace a Karamar Hukumar Giwa ta Jihar Kaduna. Bayanai sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hadaddiyar Kungiyar Dillalan Abinci da Shanu ta Kasa ta haramta lodin fasinjoji a motar daukar shanu zuwa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Dillalai daga garin Nguru da ke Jihar Yobe sun koka da yadda suke tafka asarar miliyoyin...