Masu amfani da wutar lantarki a jihohi bakwai — Filato, Gombe, Bauchi, Borno, Adamawa, Taraba da Yobe — za su fuskanci katsewar wuta na tsawon makonni...
Mutane uku sun mutu, yayin da kimanin mutum 40 suka jikkata, sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a kan babbar hanyar Gombe zuwa Potiskum,...
Gwamnatin Jihar Yobe ta sanar da rufe dukkan makarantun gwamnati da na ƙashin kai a faɗin jihar na tsawon kwanaki goma, domin bai wa ɗalibai da...
Mayaƙan ISWAP sun kai hari a wani ɓangare na sansanin sojoji na 27 Brigade da ke garin Buni Gari, ƙaramar hukumar Gujba a Jihar Yobe, da...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar tsananin zafin rana da ke barazanar jefa lafiyar jama’a cikin haɗari a wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun kai harin Yan bindiga a ƙauyen Mafa a ƙaramar Hukumar Tarmuwa da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da biyan ‘yan fansho na kananan hukumomi 17 dake jihar kamar yanda jaridar...
Gwamnan jihar Yobe da ke arewacin Najeriya Mai Mala Buni ya tsallake rijiya da baya a wani hari da aka kai masa yayin yaƙin neman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hada-hadar kasuwanci na tafiyar hawainiya a kasuwannin Jihar Yobe sakamakon canza fasalin kudi da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi....