News
2023: Saraki ya baiyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban ƙasa
Daga kabiru basiru fulatan
Tsohon shugaban Majalisar Dattijan Nigeriya, Bukola Saraki ya baiyana aniyarsa sa ta tsayawa takarar shugabancin kasa a shekarar 2023.
Furucin nasa ya biyo bayan shugaban jam’iyyar APC na kasa Bola Ahmad Tinubu, gwamnan Jahar Ebonyi Dave Umahi, Sanata Chip Whip Orji Kalu da kuma tsohon gwamnan Jahar imo Rochas Okoracha da suka nuna makamanciyar sha’awa kan takarar.
Tsohon gwamnan Jahar Kwaran, ɗan shekara 59, ya ce yana da ƙwarewa da gogewa a kan gabatar da tsauraran matakai, inda hakan wata dama ce ta iya riƙe ƙasar Nijeriya.
-
News4 days agoWasu Ƴan Daba Sun Kai Farmaki Kasuwar Siyar Da Wayoyi Ta Farm Center Dake Kano
-
News6 days agoWasu Fusatattun Matasa Sun Ƙona Mutum Uku Har lahira A Filato
-
News6 days agoAbin Takaici Ne A Kyale Mata Su Cire Wandunan Da Aka Basu Akan Titi Suna Dagawa A Cikin Al’ummar Da Ke Alfahari Da Kunya Da Addini
