Connect with us

News

Yau ce ranar Uba ta duniya

Published

on

Daga Yasir sani Abdullahi

A yau take zama ranar Uba ta duniya da majalisar dinkina duniya ta ware duk ranar 19 ga watan junairun kowacce shekarar

A wannan lokacin da ake ganin iyaye na taka rawa wajan lalacewar yaransu sai dai wasu yaran da jaridar indaranka ta zanta daso sunce abun ba haka yake ba kawai dai tausayi da tausayina da iyayen suke musune

Kwanakin baya ne dai Suma yara akayi ranar Wanda itama majalisa ta ware ma taken children day a turance

Mafi akasari na iyayen yaran da suka rasu suna Mai cewa Ina,ma Inama dai dama ace iyayensu suna da rai da sun Sama gata da a wannan lokacin suke cewa idan baka da mahaifa to kawai dai wasu ja,ma a suna kallanka a matsayin mara gata ne

  • Wasu Yara da iyayensu suka rasu sunce duk Wanda yasan I,yayen sa na a raye ya cigaba da yimusu biyayya Dan wasu basu da ma iyayen

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending