Connect with us

News

Yunwa ta kashe yara biyu a Sudan ta Kudu

Published

on

Daga kabiru basiru fulatan 

 

 

 

 

Wasu yara biyu da wani babba ɗaya sun rasu sakamakon yunwa da ta kashe su a Sudan ta Kudu.

Advertisement

Coca-cola da Medshare sun ba da tallafin kayan-aiki na N3bn ga asibitin Aminu Kano

Ma’aikatan agaji sun shaida wa BBC cewa mutuwar da aka samu ba ta rasa nasaba da dakatar da aka yi na kai kayan agaji ƙasar.

 

A kwanakin baya ne dai shirin samar da abinci na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce ya dakatar da raba abinci a wasu sassa na ƙasar saboda ƙarancin kuɗi.

 

A watan Yunin da ya wuce, shirin ya ce yana buƙatar dala miliyan 426 domin ci gaba da raba abinci.

Advertisement

 

Sai dai ba a samu wannan tallafin ba sakamakon ƙasashen duniya sun fi mayar da hankali kan rikicin da ya zarta na Sudan ta Kudu daga ciki har da yaƙin fda ake yi a Ukraine.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending