Connect with us

Sports

Za a binciki yadda aka zura ƙwallaye 187 a wasanni biyu kacal a Saliyo

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

Advertisements
Advertisements

 

Hukumar ƙwallon ƙafa ta Saliyo ta ƙaddamar da bincike bayan an ci ƙwallaye ɗari da tamanin da bakwai a gasar wasan kwalon kafar kasar a wasanni biyun farko da aka buga.

Advertisements

Hukumar ƙwallon ta ce za ta bincki jami’ai da ƴan wasa kan yadda aka yi har ƙungiyar Gulf FC ta ɗura wa Koquima Lebanon ƙwallaye 91 da 1 yayin da kuma Kahula Rangers ta yi wa Lumbenbu United ruwan ƙwallaye har 95 ba ko daya.

Advertisements
Advertisements

Idan har aka tabbatar da sahihancin kwallaye da aka zura, wasan zai kasance wanda aka fi zura kwallaye a cikinsa a tarihin ƙwallon ƙafa a duniya

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending