Connect with us

Sports

PSG ta nada Galtier a matakin sabon kociyanta

Published

on

Daga  kabiru basiru fulatan. 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Paris St-Germain ta nada Christophe Galtier a matakin sabon kociyanta, bayan da ta raba gari da Mauricio Pochettino.

Advertisement

Manyan ministocin Birtaniya biyu sun yi murabus .

Galtier ya saka hannu kan yarjejeniyar kaka biyu da za ta karkare a karshen kakar 2024.

Advertisement

 

A watan jiya kocin ya bar Nice, bayan da ya ja ragamar kungiyar ta lashe Ligue 1 ta kuma yi ta biyu a French Cup.

Advertisement

 

Mai shekara 55, wanda ya lashe Ligue 1 da Lille a 2021, shi ne na bakwai da zai horar da PSG tun bayan da attajiran Qatar suka karbi ragamar jan kungiyar a 2011.

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Galtier daya ne daga kopci biyu da suka hana PSG daukar Ligue 1, bayan Leonardo Jardim na Monaco a 2016-17.

Advertisement

 

Ya ajiye aikin horar da Lille, bayan daukar Lille 1 a watan Mayun 2021 daga nan ya koma Nice kaka daya, ya taba kocin Saint-Etienne.

Advertisement

Tun bayan wata daya ake sa ran Pochettino, tsohon wanda ya horar da Tottenham, mai shekara 50, zai bar PSG, amma sai yanzu aka tabbatar da tafiyarsa.

 

Advertisement

Ana sa ran tsohon kociyan Nice, Christophe Galtier ne zai maye gurbin dan kasar Argentina.Pochettino ya bar PSG, bayan da ya ja ragamar kungiyar ta lashe French League na kakar da aka kammala na 10 jumulla, kuma na farko da ya dauka a matakinsa na koci.

 

Advertisement

Tsohon mai tsaron bayan PSG, ya ja ragamar dukkan wasa a kakar da wuce a lik ba tare da an doke kungiyar ba a gida, wanda ya yi nasara a wasa 16 daga 19.

 

Advertisement

PSG ta samu damar lashe babban kofin gasar Faransa, amma an yi waje da ita a zagayen kungiyoyi 16 a Champions League, kofin da Real Madrid ta dauka..

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending